630 B
630 B
ya kuma ba da Hebron a matsayin gãdo ga Kalibu
Ana maganar Kalibu ne kamar wani gãdo ne da Kalibu ya samu a matasyin mallaka na har'abada. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
har wa yau
Wannan na nufin lokacin da marubucin ya wallafa wannan littafin.
domin ya bi Yahweh
...
Kiriyat Arba
Wanna sunar wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Sai ƙasar kuwa ta huta daga yaƙi
Duba yadda kuka juya wannan a 11:23. AT: "Sai mutanen suka daina yaƙe-yaƙe a ƙasar" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])