ha_tn/jos/14/10.md

438 B

duba

Wannan na nufin "ku saurara." Wannan kalmar na ƙara nanata abinda nassi ke faɗi.

sa'anda Isra'ila suke tafiya a jeji

"sa'anda mutanen Isra'ila ke tafiya a jeji"

ƙarfina yanzu yana nan kamar ƙarfin dă

"Ina nan da ƙarfi kamar yadda nake dă"

domin zuwa da komowa

Wannan wani karin magana ne da ke nufin rayuwa na yau da kullum. AT: "domin abubuwa da nake yi kullim" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)