ha_tn/jos/14/02.md

1.2 KiB

Gãdonsu ya sa mu ne ta hanyar jefa kuri'a

AT: "Eliyezara, da Yoshuwa, da shuganannin kabilun sun jefa kuri'a domin sanin gaskiyar gãdon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta hannun Musa

Anan "kalmar nan "hannu" na maganar Musa ne da kansa kuma yana nufin cewa Yahweh ya yi amfani ne da Musa a natasyin wakili domin yă isar da umurni. AT: "ta wurin Musa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Musa ya riga ya ba da gãdon ga kabilu biyu da rabi can hayin Urdun, amma ga Lawiyawa bai ba su gãdo ba

rabin kabilar na bayan Urdu, amma bai ba wa Lewiyawan gãdo ba- Ana maganar ƙasar da Musa ya ba wa kabilun ne kamar gãdo ne da suka samu a matasyin mallakar na har abada. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Lawiyawa kuwa ba a ba su wani yanki na ƙasar gãdo ba

AT: "Kuma Musa bai ba wa Lewiyawa wani yankin ƙasar a su gãda ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yanki

"bangare"

sai dai an ba su birane da za su zauna

AT: "amma ya ba su wasu birane ne da za su zauna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

filayen da za su yi kiwon

filayen da ke da ciyawa domin garken su ci

kayan da su ke bukata

abubuwan da su ke buƙata domin su yi wa iyalensu tanadi