ha_tn/jos/14/01.md

559 B

yankunan ƙasar da mutanen Isra'ila suka karɓa matsayin gãdo

Ana maganar ƙasar da mutanen Isra'ila suka samu ne kamar gãdo ne da suka samu a matsayin mallakarsu ta har abada. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda Ele'azara firist, da Yoshuwa ɗan Nun, da kuma iyalin shugabainin kabilun kakaninsu na mutanen Isra'ila

AT: "da Ele'azara firist, da Yoshuwa ɗan Nun, da kuma kakkaninsu shugabannin iyalin kabilun cikin mutanen Isra'ila suka basu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shugabainin kabilun

...