ha_tn/jos/13/29.md

703 B

Musa ya ba da gãdo ga rabin kabilar Manassa

Ana maganar ƙasar da Musa ya ba wa rabin kabilar Manassa ne kamar wani gãdo ne da ya ba su a matasyin mallakar su na har abada. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

rabin kabilar Manassa

Rabin kabilar ne kawai sun samo wannan ƙasar domin sauran rabin su samo wuri a ɗayan gefen Kogin Urdun.

An ba da Ita

AT: "Musa ya ba da ita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Mahanayim ... Yayir ... Ashtarot ... Edirai

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Waɗannan ne aka sa su

AT: Waɗannan ne Musa ya sa su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)