ha_tn/jos/13/22.md

471 B

wannan shi ne iyakar su

Kogin Urdu ne iyakar yammacin ƙasar da kabilar Ra'ubain suka samu.

Wannan shine ǧadon kabilar Ra'ubainu

Ana maganar ƙasar da Musa ya sanya wa kabilar Ra'ubainu ne kamar wani gãdo ne da kabilar Ra'ubainu suka samu a matasyin mallakar su na har'abada. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da aka ba kowanensu na iyalinsu

AT: "da Musa ya sanya wa kowanne iyalinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)