ha_tn/jos/13/14.md

682 B

Musa bai ba da ta gado ba

Ana maganar ƙasar da Musa ya sanya wa kabilun Isra'ila ne kmamar wata gãdo ne da suka karɓa a matsayin mallaka na har abada. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Hadayu na Yahweh ... ǧadonsu

Marubucin yana maganar babbar girma da Lewiyawan za su samu ta wurin bauta wa Yahweh as matasyin firistoci ne kamar hadayun wani abu ne da za asu gãda. AT: "Haduyun Yahweh ... su ne abinda za su samu a tanaɗinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Hadayun Yahweh

"Haduyun da mutanen za su kawo wa Yahweh"

aka yi da wuta

AT: "da firistoci suka ƙona da wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)