429 B
429 B
Geshuriyawa ko Ma'akatiyawa
Waɗannan sunayen kabilu ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Geshuriya da Ma'akatiya sun zauna a cikin Isra'ila
"Geshur" da "Ma'aka" sunayen kakkanin "Geshuriyawa" ko kuma sunayen birane ne suka zauna. AT: "mutanen da ke zama a cikin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Har wa yau
Wannan na nufin lokacin da marubucin ya wallafa wannan litafi.