ha_tn/jos/13/10.md

494 B

Heshbon ... Seleka ... Ahtorot ... Edirai

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

yankin Geshuriyawa da Makatiyawa

"ƙasar da Geshuriyawa da Makatiyawa ke zama"

Makatiyawa ... Refaim

Waɗannan sunayen kabilu ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Musa ya buge su

Anan "Musa" na nufin mayaƙan Isra'ila da Musa ya shugabanta. AT: "Musa da Isra'ilawan suka kai wa hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)