ha_tn/jos/13/04.md

248 B

Meyara ... Afek ... Ba'al Gad ... Dutsen Harmon

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Gebaliyawa

Wannan sunan wata kabila ce da ke zama a Geba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)