552 B
552 B
Wannan ita ce ƙasar da ta rage
Kuna iya karin bayani cewa wannan ita ce ƙasar da Isra'ila tana buƙata ta kama. AT: "Wannan itace ƙasar da ya rage wa Isra'ila ta kama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Shihor
Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
wanda ake ɗauka ta Kan'aniyawa ce
AT: "Wanda Kan'ananiyawa suna ɗauka nasu ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Auwiyawa
Wannan sunan wata kabila ce. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)