425 B
425 B
Tekun Kinneret
Wannan wani wuri ne. Juya wannan yadda kuka juya shi a 11:1.
Ber Yeshimot ... Dutsen Fisga ... Ashtarot ... Edirai ... Salika
Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Og, sarkin Bashan
Ku juya waɗannan kalamun yadda kuka juya su a 9:9.
Refayawa ... Ma'akatiyawa
Waɗannan sunayen rundunar mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)