ha_tn/jos/11/23.md

538 B

Yoshuwa kuwa ya ba da ita gãdo ga Israila

Ana maganar yadda Yahweh ke ba wa Isra'ila ƙasar ne kamar ya ba su gãdo ne a matsayin mallaƙar su na harabada. AT: "Yoshuwa ya wa Isra'ila ƙasar ne a matasyin mallaƙar su ne na har'abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ƙasar ta shaƙata daga yaƙe -yaƙe

Wato mutanen su daina faɗe-faɗe da yaƙe-yaƙe. AT: "mutanen ba su yi yaƙe-yaƙe a ƙasar kuma ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])