ha_tn/jos/11/10.md

975 B

Ya kashe sarkinta da takobi

"Yoshuwa ya kashe sarkin Hazor da takobinsa"

Hazor ita ce cibiyar dukkan waɗannan mulkokin

Ana maganar Hazor wannan birni mai muhimmanci a matsayin zama cibiyar mulkoki. AT: "Hazor ya zama birni mafi muhimminci a dukkan mulkoki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])

Sun kashe dukkan abin da ke raye a wannan wurin da takobi ... saboda haka babu wanda aka rage da rai a wurin

Waɗannan jimla suna da ma'ana ɗaya suna kuma nanata hallakar wa kurmus. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ya kuma hallakar da su kakaf

Kalmar nan "ya" anan na nufin Yoshuwa ne, kuma karin magana ne da ke nufin mayaƙan da ya shugabanta. Anan maganar hallakar da abu mai rai kakaf a ne kamar an sadakar da dukkan masu rai ga hallaka. AT: "mayaƙan sun hallakar da su kakaf" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])