ha_tn/jos/11/08.md

871 B

Yahweh kuma ya ba da abokan gãbar a hannun Isra'ila

Kalmar nan "hannu" na nufin iƙo. Ana maganar yadda Yahweh ya bar mayaƙan Isra'ila su yi nasara da maƙiyan su ne kamar Yahweh ya sa su ne a hannan Isra'ila. AT: "Yahweh ya ba wa Isra'ila dama su yi nasara da maƙiya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

buge su da takobi ... karkashe su

Anan kalmar nan "takobi" na nufin dukkan makamai da ake amfani da su kai wa abokan gaban su hari. AT: " sun kai masu hari da kayan yakinsu ... sun kai masu hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Misrefot Ma'im

Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

daddatse

Wannan wani aal'ada ne da ake yanke jijiyar bayan kafafun domin a hana dawakan iya gudu. Ku juya wannan kalmar yadda kuka yi a 11:6.