ha_tn/jos/11/04.md

455 B

Muhimmin Bayani:

Dukkan sarakunan Kan'aniyawa sun kai wa Yoshuwa da al'ummar Isra'ila hari.

babbar rundunar sojoji mai yawa kamar yashin teku

Wannan ƙari na nanata yawan sojoji da waɗannan sarakunan suka harhada. AT: "wata irin babbar rundunar sojoji da sun bayyana da yawansu wane hatsi ko yashin teku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Merom

Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)