ha_tn/jos/08/24.md

674 B

da Isra'ila ta gama karkashe mazaunan ... sa'ad da dukkansu ... Su ka faɗa masu da kaifin takobi

Murubucin yana amfani ne da waɗannan jimla biyun, da ke da ma'anan kusan ɗaya domin yă nanta cewa Isra'ilawan sun yi biyayya da umarnin Allah su karkashe kowa da kowa a Ai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Su ka faɗa ... da kaifin takobi

Faɗuwa na nufin mutuwa, sa'annan kaifin takobi na nufin yaƙi ko sojojin Isra'ila. AT: "suka mutu a yaƙi" ko kuma "suka mutu da sojojin Isra'ila suka kai masu hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dubu goma sha biyu

"12, 000" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)