ha_tn/jos/08/05.md

233 B

Muhimmin Bayani:

Yoshuwa ya cigaba da bayanin shirin yaƙi ga mayaƙan.

zai ba da shi a hannunku

Anan "hannu" alama ce na mulki da iƙo da mutanen ka da shi a bisa makiyansu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)