ha_tn/jos/08/01.md

852 B

Ka da ka ji tsoro; ka da ka karaya

Waɗannan jimla biyun a takaice na nufin abu ɗaya ne. Yahweh ya haɗa su ne domin yă nanata cewa babu dalilin jin tsoro. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

na rigaya na ba ka sarkin Ai ... ƙasarsa

Ba da su ga Isra'ila na nufin ba wa Isra'ila nasara da mulki a kansu. AT: "Na ba ku nasara a kan sarkin Ai da mutanensa, na kuma ba ku mulki a bisa birninsa da ƙasarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

na rigaya na ba

Allah na maganar abinda ya alƙawarta kamar ya rigaya ya aikata ne, domin ba shakka zai yi haka. AT: "Ba shakka za ba" ko kuma "Ina ba da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)

sarkinta

Kalmar nan "ta" na nufin birnin Ai. Akam kiran biranane kamar mata. AT: "sarkinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)