ha_tn/jos/07/25.md

772 B

Don me ka wahalshe mu?

Yoshuwa yana amfani ne da wannan tambayan domin ya tsauta wa Akan. AT: "Ai ka wahalshe mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Su ka jejjefi sauran da duwatsu su ka ƙone su da wuta

Wannan iya nufin 1) Isra'ilawan suka ƙona gidan Akan har ga mutuwa suka rufa su da suwatsu ko kuma 2) Isra'ilawan sun jejjefi gidan Akan auwa ga mutuwa sai sun ƙona gawakinsu ko kuma 3) Akan da mallakarsa dukka an jejjefe su an kuma ƙona kurmus.

Yahweh ya juya daga fushinsa mai zafi

Juyawa daga fushi na nufin daina yin fushi. AT: "Yahweh ya daina yin fushi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

har zuwa yau

Ana ce da shi kwarin Akor har zuwa lokacin da aka wallafa wannan littafin. AT: "har yau" ko kuma "har yanzu"