594 B
594 B
ka ba da shaidarka gareshi
AT: "ka shaida masa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Ka da ka ɓoye ma ni
Ɓoye zance na nufin kasa sa wani yă sani. AT: "Kada ka sa in kasa sanin sanin abinda ka yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
shekel dari biyu
Wannan na sama da kilo biyu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)
shekel hamsin
Wannan na sama da giram 500. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)
Sunanan a binne a ƙasa
AT: "Na ɓoye su a ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)