ha_tn/jos/07/16.md

1016 B

Muhimmin Bayani:

Yoshuwa ya bi umurnin Yahwah na kawo Isra'ila gaban Yahweh.

ya gabatar da Isra'ilawa, kabila - kabila

Jimlar nan "kabila kabila" na nufin kowace kabila. AT: ya kawo kowace kabilar Isra'ila kusa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

sai aka zaɓi kabilar Yahuda

AT: "Yahweh ya zaɓi kabilar Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ya gabatar da iyalin Zera mutum - mutum

Jimlar nan "mutum-mutum" karin magana ne da ke nufin kowanne mutum. Mutanennen a wannan sha'annin yanayin su ne shugabannin gidaje. AT: "Ya gabatar da kowane mutum daga iyalin Zera" ko kuma "Daga iyalin Zera,ya gabatar da kowane mutum da ke shugabancin gidansa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

iyalin Zera

Iyalin na auke ne da sunan wani mutum mai suna Zera.

Zabdi ... Akan ... Karmi ... Zera

Waɗannan sunayen mazaje ne. Ku juya su yadda kuka yi a 7:1. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)