ha_tn/jos/07/13.md

423 B

Mahaɗin Zance:

Yahweh ya cigaba da yi wa Yoshuwa magana, yana gaya mishi abinda zai gaya wa mutanen.

Mutanen

Wannan na nufin mutanen Isra'ila.

Ba za ku iya tsayawa gaban maƙiyanku ba

Tsayawa a gaban maƙiyaya na nufin cin nasara da su a yaƙi. AT: "Ba za ku iya yin yaƙi da maƙiyayanku har ga nasara ba" ko kuma "Ba za ku iya yin nasara da maƙiyayanku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)