ha_tn/jos/07/08.md

1.5 KiB

Muhimmin Bayani:

Yoshuwa ya nuna wa Allah bakin cikinsa.

me zan ce, bayan Isra'ila ta juya ta guje ma abokan gabanta

Yoshuwa ya faɗi haka ne domin ya nuna yawan bacin ransa har ma bai san abin da zai faɗa ba. AT: "Ban san menene zan ce ba. Isra'ila ta juya baya ga maƙiyanta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Isra'ila ta juya ta guje ma abokan gabanta

Yin haka na nuna guje wa maƙiyansu. AT: "Isra'ila ta tsere wa maƙiyansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Za su kewaye mu su sa mutanen duniya su manta da sunanmu

Sa mutane su manta da sunan Isra'ilawa na nufin sa su su manta da Isra'ila. A wannan hali, za su yi haka ne ta wurin ƙashe Isra'ilawan. AT: "Za su kewaye mu su ƙashe mu, har mutanen duniya za su manta da mu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

domin sunanka mai girma

Jimlar nan "sunanka mai girma" anan na nufin halin Allah da iƙonsa. AT: "To yanzu me za ka yi domin mutane su san cewa kai mai girma ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

To me za ka yi domin sunanka mai girma?

Yoshuwa yana amfani ne da wannan tambayan domin yă faɗa wa Allah cewa idan Isra'ilawa sun hallaka, to sauran al'umma za su ɗauke da cewa Allah ba mai girma bane. AT: "Sa'annan ba abinda za ka yi domin girman sunanka." Ko kuma "Sai mutane ba za su kasa ganin girmanka." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])