1.0 KiB
1.0 KiB
ya yayyage tufafinsa ... ya zuba ƙura a kansu su ka faɗi rub da ciki a ƙasa a gaban akwatin Yahweh
Sun yi waɗannan abubuwan duk ne domin sun nunan bakin cikinsu da wuya da suke sha. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
Don ka bashe mu a cikin hannun Amoriyawa su hallakar da mu?
Yoshuwa na tambaya ne ko dalililn da Allah ya kawo su ƙeteren Urdun kenan. AT: "Ko ka yi haka ne domin ka bashe mu a cikin hannun Amoriyawa su hallakar da mu? (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
Don ka bashe mu a cikin hannun Amoriyawa su hallakar da mu?
Hannun Amoriyawa na nufin nuna nuna iƙonsu akan Isra'ilawa. Bashe Isra'ilawa a cikin hannunsu su hallakar da su na nufin barin Amoriyawa su su nuna iƙo a bisa Isra'ilawa su kuma hallakar da su. AT: "Don ka bar Amoriyawa su hallakar da mu? (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ai da mun gwammace
Kalamun nan "Ai idan" na nuna cewa wannan marmari ne cewa da abun ma bai faru ba. AT: "Na gwammace da mun yi wani abu daban"