ha_tn/jos/07/04.md

812 B

mutum dubu uku ne kaɗai cikin mayaƙa

Waɗannan mutanen na cikin mayaƙan. AT: "mutum dubu uku cikin mayaƙan suka haura"

mutum dubu uku ... talatin da shida

mutum shida-"mutum 3000 ... mutum 36" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Zukatan mutanen su ka tsorata ƙarfin halinsu kuma ya rabu da su

Waɗannan jimla biyun suna da ma'annan kusan ɗaya ne, kuma an haɗa su ne domina a nanata cewa ,utam sun tsorota ƙwarai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Zukatan mutanen su ka tsorata

Ana maganar tsoron mutanen ne kamar zukatansu ne ke tsoro. AT: "Mutanen sun tsorata ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zukatan mutanen

"mutane" na nufin mayaƙan Isra'ilawa.

ƙarfin halinsu kuma ya rabu da su

"ba su da ƙwarin gwiwa kuma"