ha_tn/jos/07/01.md

449 B

abubuwan da aka ƙeɓe domin hallakarwa

"abubuwan da Allah ya ce zaa keɓe masa ta wurin hallakar da su"

Akan ... Karmi ... Zabdi ... Zera

Waănnan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

sai fushin Yahweh ya yi ƙuna

"fushi" da "ƙuna" na nufin tsanani ba wai akwai wuta ba. AT: "Fushin Yahwh yana ƙuna kamar wuta" ko kuma "Yahweh ya yi fushi ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)