ha_tn/jos/06/26.md

1.3 KiB

La'anannen mutum ne a idon Yahweh wanda ya sake gina wannan

Zaman la'anne a idon Allah ne nufin Yahweh ya la'anta wannan mutum. AT: "Bari Yahweh yă la'anta mutumin da ya sake gina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

A bakin ran ɗan farinsa, zai sa harsashen

Sakamakon mutumin da ya sa wata sabuwar harshahe a Yarico shi ne ɗansa na farko zai mutu. An faɗi wannan ne kamar tsada da mutum zai biya kenan. AT: "idan ya har ya sa harshashen, zai rasa ɗansa na fari" ko kuma "idan ya sa harshashen, ɗansa na fari zai mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a kuma bakin ran ɗan autansa, zai kafa ƙofofinta

Sakamakon mutumin da ya kafa wata sabuwar kofa a Yarico shi ne ɗan autarsa zai mutu. An faɗi wannan ne kamar tsada da mutum zai biya kenan. AT: "Idan har ya kafa ƙofofinta, zai rasa ɗan autarsa" ko kuma "Idan ya kafa ƙofofinta, ɗan'autarsa zai mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sunansa ya shahara ko'ina a faɗin ƙasar

Wannan na nufin sunan Yosuhwa, ba na Yahweh ba. Ana maganar zama sananne ne a tsakananin mutanen a ko'ina a ƙasar kamar sunarsa ne yă shahara. AT: "Yoshuwa ya zama sanannae a ko'ina a ƙasar" ko kuma "Mutanen ko'ina a ƙasar sun ji labarin Yoshuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)