ha_tn/jos/06/25.md

317 B

Tana zaune a Isra'ila

Kalmar nan "ta" na nufin Rahab kuma yana haɗe da ita da zuriyarta. AT: "Zuriyar ta na zaune a Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

har wayau

"yanzu" ko "har wayau." Rahab da zuriyarta na zaune a Isra'ila har lokacin da ainihin mai rubutawa labarin na wallafa ta.