Kalmar nan "su" na nufin 'yan yaƙin Isra'ilawa. Ba wai yana nufin matasa biyun da su ka ciro Rahab da iyalinta daga birnin kawai ba.