ha_tn/jos/06/17.md

817 B

Mahaɗin Zance:

Yahweh ya cigaba da yi wa mutanen Isra'ila magana.

a keɓe wa Yahweh birnin da dukkan abin da ke cikinta domin hallakarwa

AT: "Ku tabbatar kun keɓe wa Yahweh birnin da dukkan abinda ke cikinta domin hallakarwa" ko kuma "Ku tabbatar kun keɓe wa Yahweh birnin da dukkan abinda ke cikinta ta wurin hallakr da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ku yi lura game da abubuwan

AT: "Ku yi lura, kada ku ɗauki abubuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za ku jawo ma ta masifa

Ana maganar aikatan abinda ke sa mugayen abubuwa su faru da gari ne kamar jawo masa masifa kenan. AT: "za ku sa mugayen abubuwa su faru da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ma'ajin Yahweh

matattaran abubuwa da aka keɓe domin ya wa Yahweh sujada