ha_tn/jos/06/15.md

442 B

mutanen

Wato mutanen Isra'ila kenan.

su ka busa ƙahonni

su ka busa ƙahonnin da ƙarfi ƙwarai" ko kuma "su ka busa ƙahonnin su na raguna"

Gama Yahweh ya ba ku

Yoshuwah yana cewa ba shakka Yahweh zai ba su birnin ne ta wurin cewa Yahweh ya rigaya ya ba su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)

ya ba ku

Kalmar nan "ku" na nufin al'ummar Isra'ila gabakiɗaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)