ha_tn/jos/06/08.md

523 B

a gaban Yahweh

Wannan na iya nufin 1) "cikin biyayya da Yahweh" 2) "a gaban akwatin Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sai su ka busa ƙaho da babbar murya

"sai su ka busa ƙahon da ƙara ƙwarai" ko kuma "firistocin su ka busa cikin busar ƙahon ragon"

Akwatin alƙawari na Yahweh na biye da su

Ana iya sanar a fili cewa akwai mutane masu ɗaukar akwatin. AT: "Firistocin da ke ɗauke da akwatin alƙawarin Yahweh su ka biyo su a baya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)