ha_tn/jos/06/01.md

364 B

...

Anan marubucin na gaya mana dalilin da ya sa aka rufa ƙofofin Yarico ne.

na bada Yariko da sarkinta, da horarrun sojojinta a hannunka

Yahweh yana gaya wa Yoshuwa cewa zai aikata wannan da tabbaci ne ta wurin cewa ya rigaya ya yi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)

a hannunka

(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)