ha_tn/jos/05/14.md

556 B

Sai ya ce

"Kalmar nan "ya" nannufin mutumin da yoshuwa ya gani.

Ko ɗaya

Wannan ne farkon amsar da mutumin ke yi ga tambayar da Yoshuwa Yoshuwa ya yi, "Kana wajenmu ne ko kana wajen abokan găbarmu?" Ana iya bayyana wannan gajeren amsa. AT: "Bana tare da kai ko da abokan găbarku"

Sai Yoshuwa ya rusuna da fuskarsa ƙasa ya yi masa sujada

Wannan yin sujada ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Ka cire takalmanka daga ƙafafunka

Wannan alama ce ta girmamawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)