492 B
492 B
sai ya tada idanunsa ya duba, sai, ga wani mutum tsaye
Ana maganar tada idanun Yoshuwa ne kamar ya ainihin tada idanunsa ne da hannayensa. AT: "ya dubi sama ya ga cewa wani mutum na tsaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
sai, ga
Wannan "sa, ga" na jan hankalinmu ne mu sa hankalinmu ga wata sabuwar sanarwa. Mai yiwuwa harshenku na da wata hanya ta musamman na yin haka.
da takobi a zare a hannunsa
Anan mai takobin shi ne mutumin da yake tsaye a gaban Yoshuwa.