ha_tn/jos/05/06.md

557 B

yi biyayya da muryar Yahweh

Anan "Murya" na nufin abubuwan da Yahweh ya faɗa. AT: "yi biyayya da abubuwan da Yahweh ya umurcesu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ƙasa wadda take zubo da madara da zuma

Allah na maganar yadda ƙasar ke da kyau ga dabbobi da shuke-shuke ne kamar madara da zuma da ake samowa daga dabbobin da shuke-shuken suna gudana ne a gonar gabaɗaya. AT: "ƙasar da ke mafi inganci ayi kiwon dabbobi da yin noma" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])