ha_tn/jos/05/02.md

653 B

Yoshuwa ya yi wuƙar dutse ya yi wa dukkan mazajen Isra'ila kaciya

Akwai sama da maza 600,000 a lokacin, don haka muna iya gane da cewa yayin da Yoshuwa yana shugabacin wannan aiki, akwai sauran mutane da dama da suka taimaka masa. Idan har wannan zai kawo rikicewa ga masu karatu a harshenku, kuna iya bayana wannan a fili. AT: "Yoshuwa da Isra'ilawan sun yi wa kansu wuƙar dutse suka yi wa dukkan mazajen kaciya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Gibiyat Hãralot

Wannan sunan wuri ne da ke kadamar bikin sake miƙe kai ne Isra'ilawa ga Yahweh. Yanan nufin "tudun loɓar." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)