ha_tn/jos/05/01.md

664 B

sai zukatansu su ka narke, ba su da sauran wani ƙarfin hali kuma

Waɗannan jimla biyun a takaice na nufin abu ɗaya ne, suna kuma nanata tsananin tsoronsu ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

sai zukatansu su ka narke

Anan "zukata" na nufin ƙarfin halinsu. Suna da matuƙar tsoro har ƙarfin halinsu ya narke kamar kitse a wuta. AT: "sun rasa ƙarfin halin su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ba su da sauran wani ƙarfin hali kuma

Wato sun rasa ƙarfin hali su na yin fada. AT: "ba su da wani son yin wafa kuma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)