508 B
508 B
akwatin alƙawari
Kalmar nan "aƙwati" na nufin aƙwatin da ke ɗauke da allunan duwatsu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
gacin ruwan
Wannan na nufin farfajiyar ruwa kamar yadda bakin ruwa yake guda zuwa busasshen kasa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Urdun dai yakan yi ambaliya dukkan lokacin girbi
Wannan na ba da bayanin abinda ya faru a baya ne kuma yana nanata yanayin girman abinda Yahweh ke yi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)