482 B
482 B
Muhimmin Bayani:
Yoshuwa ya cigaba da gaya wa Isra'ila game da al'ajibin da Yahweh zai yi.
Muhimmin Bayani:
Kamar yadda kakkanin Isra'ila sun ɗandana ƙetere Jan Teku, waɗannan mutanen za su ɗandana ƙetere kogin Urdu a busasshen kasa.
tafin sawun
wato tafin ƙafa kenan.
ruwayen da suke kwararowa
Wannan na nufin gefen da ruwan Kogin Urdun ke gudãna zuwa Isra'ila.
su tsaya a tari guda
Ruwan zai tsaya a wuri ɗaya. Ba zai guɗãna kewaye da firistoccin ba.