379 B
379 B
Muhimmin Bayani:
Yoshuwa yana fadi wa Isra'ila abinda Yahwen zai yi.
zai kori
Yahweh zai tilasta sauran mutane da ke zama a ƙasar su tafi ku a kashe su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ya shiga gaban
"ya shiga gaban" na nufin ya ƙetere akin kogin. AT: "zai tafi daga wannan hayin zuwa ɗayan hayin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)