ha_tn/jos/03/05.md

318 B

Ku tsarkake kanku

Wannan na nufin shiri ta musamman na zama da tsabta a gaban Yahweh.

Yahweh zai yi abin al'ajibi

Yahweh zai yi mu'ajizai domin dukakkanku ku gani ku kuma ɗanɗana.

Ku ɗauki akwatin alƙawari

Wannan na nufin lewiyawa su ɗauka akwatin domin masar da shi da wani mazauni zuwa wani mazauni.