ha_tn/jos/01/14.md

782 B

Muhimmin Bayani:

Yoshuwa ya cigaba da wa Rubainawa da Gadawa, da rabin kabilan Manasse.

da 'yan ƙanananku

"karnen ku"

ƙetaren Urdun

Wato gefen gabashin Kogin Urdu. Nan gaba yawancin Isra'ilawan za su bar yammacin Urdun, don haka ake ce da gefen gabas din "ƙeteren Urdu". Amma dai a wannan lokacin sun nan a gefen gabas. AT: "yammacin Kogin Urdu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya ba 'yan 'uwanku hutawa

Wannan na nufin Nasarar Isra'ilawa da abokan gãbansu da ke zaune a Kan'ana da za su ci mamaye. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

za ku ... mallake ta

Wato za su yi rayuwarsu a ƙasar su kuma zauna lafiya.

ketaren Urdun inda rana take fitowa

Wato gefen gabashin Kogin Urdu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)