338 B
338 B
Muhimmin Bayani:
Kabilun Rubaina, Gad da rabin kabilar Manasse za su zaɓa su zauna a gabashin Kogin Urdu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Rubainawa
Wato zuriyar Rubaina kenan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Gadawa
Wato zuriyar Gad. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)