689 B
689 B
Ku tafi cikin sansanin ku umurce mutanen, 'Ku shirya ... mallaka.'
AT: "Ga zaga dukka sansanin ka umarce mutanen su shirya kayayyakinsu. A kwana uku za su je su haye Urdun su shiga su mallaki ƙasar da Yahweh Allahn yake basu su mallaka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-quotesinquotes)
mutanen
"mutanen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
A kwana uku
Anan Yoshuwa yana kirga ranar da yake magana a matsayin rana ta fari. AT: "Bayan kwana biyu daga yau" ko kuma "Bayan gobe"
ku haye wannan Urdun
"haye" na nufin su ƙetere zuwa ɗayan gefen kogin. AT: "yi tafiya zuwa ɗaya gefen Kogin Urdun" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)