ha_tn/jos/01/08.md

680 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da yi wa Yoshuwa magana.

Kullum za ka riƙa yin magana

Wannan na nufin cewa Yoshuwa yă riƙa maganar littafin shari'a a kodayaushe. Kalmar nan "kodayaushe" na kara nanaci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

da albarka da nasara

Kalamun nan biyu na nufin abu ɗaya ne a takaice kuma sun nanata babbar nasara. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Ba ni ne na urmace ka ba?

Wato Yahweh yana umurtan Yoshuwa kenan. AT: "Na umarce ke!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ka ƙarfafa ka yi ƙarfin hali

Yahweh yana umurtan Ysohuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)