475 B
475 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya ba wa Yoshuwa jerin dokokin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)
Ka dage ka yi ƙarfin hali
Yahweh yana ƙarfafa Yoshuwa ya shawo kan fargabansa da ƙarfin hali. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)
Kada ka kauce ma su zuwa dama ko hagu
AT: "Ka bi shi daidai" ko kuma "ka bi su daidai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)
ka yi nasara
"cimma manufanka" ko kuma "ka kai ga manufanka"