ha_tn/jos/01/04.md

619 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da wa Musa Magana.

ƙasar ku

Kalmar nan "ku" na nufin kabilun Isra'ila ba Yoshuwa kadai ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-youdual)

tsayayya da kai

A aya 5 kalamun nan "kai" da kuma "ka" na nufin Yoshuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-youdual)

Bazan yasheka ba ko in bar ka

Kalmun nan "yashe" da "bar" na nufin abu ɗaya ne a takaice. Yahweh ya haɗa su ne domin yă nanata cewa ba zai yi su ba. AT: "Hakika zan kasance tare da ku a kodayaushe" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]])