1.1 KiB
Yahweh
Wannan shi ne sunar da Allah ya bayyana wa mutanensa a tsohon Alkawari. Duba translationWord page game da Yahweh akan yadda za ku juya shi.
Nun
Mahaifin Yoshuwa (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ka haye wannan kogin Urdun
Yă "haye" na nufin "yă ƙetere zuwa ɗayan gefen kogin." AT: "yi tafiya da wannan gefen zuwa ɗayan gefen kogin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
da kai da dukkan mutanen nan
Kalmar nan "kai" anan na nufin Yoshuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Na rigaya na ba ku dukkan inda
Ana maganar yadda Allah zai ba wa Isra'ilawa ƙasar a nan gaba ne kamar ya rigaya ya basu ne da daɗewa. AT: "Zan ba ku go wame wuri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)
Na rigaya na ba ku
Kalmar nan "ku" na nufin Yoshuwa da al'ummar Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
dukkan inda sawun ƙafafunku za su taka
Wannan na nufin wuraren da Yoshuwa da Isra'ilawa za su je bayan sun ƙetere Kogin Urdu. AT: "duk wurin da kuka je a wannan ƙasar " (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)